Isa ga babban shafi
afrika

HIV/ AIDS: Kasashen Africa na bukatar karin tallafi

Shugabanin Kasashen Afrika, sun bukaci Karin taimako dan cigaba da yaki da cutar kanjamau, ganin yadda har yanzu mutane sama da miliyan tara dake fama da cutar basa samun magani.Shugaban Nigeria, Goodluck Jonathan, wanda ke jawabi a wajen taro kasashen duniya kan yaki da cutar HIV/ AIDS, a kasar Amurka yace kasar da wasu kasashen Afrika, ba zasu iya cimma muradun karni da kuma tallafawa masu fama da cutar ta kanjamau ba.Shi kuwa shugaban kasar Gabon, Ali Bongo, ya ce, tallafin da ake baiwa Afrika ya gaza. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.