Isa ga babban shafi
afrika

Kamaru , Gabon da kasashen Afrika

Mutane 2 sun mutu,wasu na daban kimanin sama da dubu 2 sun ketara iyaka daga kasar Gabon zuwa ta Kamaru.Wanan lamari ya wakana ne sanadiyar wasu tarwatse-tarwatse da aka samu a wani raman ginar zinariya da ke garin Minkebe da ke cikin arewacin kasar Gabon. Daga cikin mutane 2371 da aka koro daga kasar ta Gabon ,1551 yan kasar Kamaru ne a yayin da sauren su ka kassance yan kasashen Afrika da su ka hada da kasar Jumhuriyar Benin, Burkina Faso, Cote-d’Ivoire, Guinee Conakry, Ghana, Mali, Nijar, Senegal da kuma kasar Cadi. 

Bakin haure na jin jiki a cikin kasashen  duniya
Bakin haure na jin jiki a cikin kasashen duniya AFP/Roberto Salomone
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.