Cote d’Ivoire
Girka komitin binciken rikicin kasar Cote-D’Ivoire
Gwamnatin Kasar Cote-D’Ivoire, ta ce za ta kafa wata Hukumar bincike, da za ta binciko laifufukan da aka aikata lokacin rikicin siyasar kasar.Kakakin Gwamnatin kasar, Bruno Nabagne Kone, ya ce matakin ya biyo bayan taron Majalisar ministocin da aka yi jiya, inda ya/ce Hukumar za ta binciko assalin yadda aka aikata aika-aika bayan zaben shugaban kasar day a gudana .
Wallafawa ranar: