Isa ga babban shafi
Bankin Duniya

Tallafi ga aiyukan noma da bankin duniya ta yi.

Bankin Duniya ta kaddamar da wani shiri na tallafa ma aiki noma a cikin wasu kasashen masu tasowa. Wanan abun dai zai lakume kudaden da suka kai dala bilyan hudu. Shirin zai tallafa domin magance ci gaba da tashin farashin kayan abinci.A kan haka muka tuntubi Dr Badayi Sani masanin tattalin arziki dake Jami’ar Bayero ta Kano a Tarayyar Najeriya , game da tasirin wanan tsari. 

Harkokin noma da kiwo a duniya na son tallafi
Harkokin noma da kiwo a duniya na son tallafi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.