Isa ga babban shafi
afrika

Mutane milyon 10 na fuskantar matsallar fari a yankin gabastin Afrika

A kalla mutane miliyan 10 ne matsalar fari ta shafa a yankin gabastin Afrika, Majalasar Dunkin Duniya ta nuna matukar damuwarta kan hakan, musaman ta yadda za a kara samun bazuwar cututtuka game da rashin abinci mai gina jiki da kuma yunwa a yankin na Afrika.Majalasar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, wanan fari da mutane miliyan 10 su ke fuskanta ya kassance fari mafi muni a cikin shekaru 60 da suka gabata a wannan yankin, da ya hada kasashen Kenya, Somaliya da kuma Habasha 

Kekasashen yanayi
Kekasashen yanayi Actes Sud
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.