Isa ga babban shafi
Masar

Kwashi ba dadi a garin Alkahira na kasar Masar

Dubban mutane ne suka jikkata a marecen jiya laraba, a wani dauki ba dadi da aka yi tsakanin daruruwan matasa da jami’an yan sanda a birnin Cairo na kasar Masar, kamar yadda hukumomin kiwon lafiyar kasar suka tabbatar.Yan sanda sama da 40 na daga cikin mutanen da suka jikkata, mafi yawa daga cikin wadanda suka jikkatar kuma, sun shaki barkonon tsohuwar da jami’an tsaro suka yi amfani da shi ne wajen tarwatsa masu zanga- zangar. 

Zanga-zanga a kasar Masar
Zanga-zanga a kasar Masar Reuters/Amr Abdallah Dalsh
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.