Isa ga babban shafi
Tunisiya

An fara shari'ar Tsohon Shugaban Tunisiya Ben Ali

A yau aka fara shari’ar tsohon shugaban kasara Tunisian Zine el Abidine Ben Ali, duk da cewa baya nan.Ana zargin Ben Ali da laifin fataucin miyagun kwayoyi da muggan makamai, sai dai kuma lauyan shi ya fice daga kotun saboda nuna adawa da kin baiwa wanda ake zargi daman kare kannshi.Tun bayan zanga zangar da ta yi sanadiyyar kifar da gwamnatin shi a watan junairun wannan shekarar, Ben Ali da mai dakin shi suka tsere zuwa kasar Saudi Arbia. Kuma tuni aka yanke musu wani hukuncin shekaru 35, saboda samun su da laifin almundahana da kudin jama’a, a wani hukuncin da aka yanke shi basu nan. 

Maître Beji, un des avocats de l’ex-président Ben Ali, proteste après la décision du juge de refuser le report du procès, le 4 juillet 2011 à Tunis.
Maître Beji, un des avocats de l’ex-président Ben Ali, proteste après la décision du juge de refuser le report du procès, le 4 juillet 2011 à Tunis. AFP / Fethi Belaid
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.