Somaliya
Mutane na ci gaba da tserewa daga kasar Somaliya
Dubban mutane mutane sun ci gaba da tserewa daga farin daya farma kasar Somaliya, inda suka shake sansanin ‘yan gudun hijira dake Kenya.Tuni Kwamitin tsaro da zaman lafiya na kungiyar kasashen Tarayyar Afrika, ya bukaci dakarun kiyaye zaman lafiya dake kasar su tabbatar da kare kungiyoyin agaji, masu kawo agaji cikin kasar.Kasar ta Somaliya ta kwashe shekaru 20 babu tsayayyiyar gwamnati, abunda ke ci gaba da kara tabarbarewa.
Wallafawa ranar: