Senegal
An haramta gangamin siyasa aSenegal
Gwamnatin kasar Senegal ta haramta gudanar da gangamin siyasa kwanaki biyu kafin gagarumin zanga zangar da aka shirya na nuna adawa da shiri Shugaba Abdullahi Wade na sake takara yayin zaben shekara mai zuwa ta 2012. Ma’aikatar harkokin cikin gida ta bayyana cewa an haramta gangamin saboda dalilan tsaro.Masu sharhi kan lamuran siyasar kasar na ganin haka ya biyo bayan zaman tankiya dake karuwa tsakanin magoya bayan Shugaban da kuma ‘yan adawa.
Wallafawa ranar: