Isa ga babban shafi
Libya

Akwai fargabar yaduwar makaman kasar Libya a Yankin Sahel

YAU ne aka shiga rana ta biyu, a taron da ake kan tsaro da samar da zaman lafiya a kasar Algeria, wanda ke samun halartar kasashen Niger, Mali, Algeria da Mauritaniya, da kuma wakilan kasashen kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya.Kwamandan sojin Amurka a Afrika, Janar Carter Han, ya bayyana fargabar su kan yaduwar makaman Libya, a Yankin Sahel, inda ya ce, “muna fatar samo hanyar magance cigaba da yaduwar makamai, da bama bamai a Yankin Sahel, da kuma damuwarmu kan kungiyoyin Yan ta’adda a Gabashi da Tsakiyan Afrika, da kuma na Yankin na Sahel.” 

Akwai fargabar yaduwar irin wadannan makaman a yankin Sahel
Akwai fargabar yaduwar irin wadannan makaman a yankin Sahel REUTERS/Zohra Bensemra
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.