Somaliya
Daruruwan ‘yan Somaliya na ci gaba da gudun hijira
Daruruwan mutane ne ke ci gaba da gujewa gidajensu a birnin Mogadishu babban birnin kasar Somaliya, don kaucewa harin da ake saran kungiyar Al Shabaab zata kai, domin mayar da martani ga wani harin roka da aka harba a sansaninta.Mazauna kusa da sansanin sun ce, dakarun kungiyar na gudanar da taro, kuma ana ganin hakan na da nasaba da shirin kai hari.
Wallafawa ranar: