Isa ga babban shafi
Egypt

Jama'iyyar Muslim Brotherhood ta sami nasar a Masar

JAM’IYAR Muslim Brotherhood, wato Yan’uwa Musulmai ta kasar Masar, ta sanar da lashe akasarin kujerun Majalisar kasar da aka yi zaben cike gurbin su, abinda ya bata damar samun gagarumin rinjaye a Majalisa.Tuni dai aka rantsar da Kamal al Ganzouri a matsayin Sabon Prime Ministan kasar, inda nan take sojin kasar suka mika masa wasu ragamar mulki. 

Sabon PM Masar, Kamal al Ganzouri
Sabon PM Masar, Kamal al Ganzouri REUTERS/Middle East News Agency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.