Waiwaye Adon Tafiya
Nazaririn muhimman batutuwa a nahiyar Africa cikin shekarar 2011
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:54
Duk da cewa shkarar 2011 ta wuce, amma Babu shakka, shekarar ta zo da lamura da dama a nayiyar Africa, da kuma suka dauki hakullan duniya. Cikin wannan shirin za mu yi nazarin muhimman lamuran da suka faru a nahiyar Africa, a shekara da ta wuce ta 2011, wadanda kuma suka dauki hankulan duniya, don haka sai ku biyo mu don bitar wasu daga cikin wadannan lamuran a cikin shirin, wanda ni Nasiruddeen Muhammad zan gabatar, ayi saurare lafiya.