Isa ga babban shafi
Madagascar

Ruwan sama dauke da iska ya hallaka mutane 65 cikin kasar Madagascar

Rahotanni Daga kasar Madagascar sun ce ruwan sama da iska sun hallaka mutane 65 a cikin kasar, yawancin su daga Yankin Infanadiana.Mai Magana da yawun hukumar agajin gaggawa ta kasar, Rita Almeida, ta ce itatuwa sun fadi akan gidaje da dama, kuma sun kashe mutane. 

Talla

Hukumar kula da aiyukan gaggawar ta bayyana bacewar mutane uku. Guguwar ta ratsa wasu kasashen cikin yankin kudancin Afrika tare da haifar da barna.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.