Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alh. Abubakar Aliyu Gure

Wallafawa ranar:

'Yan tawayen Abzinawa hade da masu tsananin kishin addini Islamar kasar Mali na ci gaba da rike yankin arewacin kasar a hannunsu, a yayin da sojin da suka kifar da gwamnati ke shirin mayar da mulki ga hannun farar hula bisa matsin lambar kungiyar CDEAO/ECOWAS. To ko ya ya masannan siyasa ke ganin za a warware wanan rikici ?  Alhaji Abubakar Aliyu Gure, wani dan siyasa a jamhuriyar Nijar ya yi mana tsokaci a kai. 

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.