Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Naja'atu Muhammed

Wallafawa ranar:

Kotun Birtaniya ta yanke hukuncin daurin shekaru 13 ga James Ibori tsohon gwamnan Jahar Delta a Najeriya bayan kama shi da lafin sace kudaden al’ummar Jahar Delta Dala Miliyan 250. James Ibori mai shekaru 49 na haihuwa shi ne gwamnan Jahar Delta tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007, a jiya Talata ne Kotun Southwark Crown a London ta yanke masa hukunci. Hajiya Naja'atu Muhammed 'Yar Siyasa a Najeriya ta yi tsokaci game da hukuncin Kotun bayan wata Kotu ta wanke shi a Najeriya. 

James Ibori Tsohon Gwamnan Jahar Delta
James Ibori Tsohon Gwamnan Jahar Delta
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.