MDD-Nijar-Mali
Tashin hankali ya haifar da matsalar Abinci a Mali da Nijar, inji MDD
Hukumar kula da noma da samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya, tace tashin hankali da matsalar tsaro a Arewacin Afrika, na haifar da koma baya wajen magance matsalar fari da ke barazana ga abincin da ake nomawa a kasashen Jamhuriyar Nijar da Mali.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoton daga Maradi
Jami’in Hukumar, Keith Cressman, yace gonaki a Nijar da Mali na fusknatar wanann matsala, da ta samo asali daga kasashen Algeria da Libya.
Tun a watan Janairun bana aka bayyana samun farin a Ghat, da ke Libya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu