Isa ga babban shafi
ICC-Afrika

ICC na shirin gurfanar da wasu jami'an kasar Kenya

Kotun Hukunta manyan laifufuka ta duniya ICC, ta ce sai a watan Aprilu na shekarar mai zuwa zata fara shari’ar wasu manyan ‘yan siyasar kasar Kenya hudu, wadanda ake zargi da kitsawa da kuma bada goyan baya wajen kashe kashen da akayi a shekarar 2007.Yan siyasar sun hada da tsohon ministan kudi, kuma mataimakin prime Minista, Uhuru Kenyatta, da kuma William Ruto, tsohon ministan ilimi.Mutanen biyu dai na takarar shugabancin Kenya a zaben da za’ayi shekara mai zuwa ta 2013. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.