Libya
Prime Ministan Libya yana samun nasara a zabe
Prime Ministan rikon kwaryar kasar Libya, Mahmud Jibril, na cigaba da samun nasara, a zaben Yan Majalisun kasar da akayi, abinda ake ganin zai ba Jam’iyar sa rinjaye a Majalisa.Amma a bangare daya, Jam’iyar Justice and Construction Party, ta hannun shugaban ta, Mohammed Sawan, yace su har yanzu basu amsa shan kaye ba.
Wallafawa ranar: