Isa ga babban shafi
AU-Sudan

Kungiyar kasashen Africa ta ce bai kamata a kama shugaban Sudan ba

Shugabar Gudanarwar kungiyar kasahsen Afrika ta AU, Nkosazana Dlamini-Zuma, tace bai kamata kotun hukunta manyan laifuka ta kama shugaban kasar Sudan, Umar Hassan al Bashir ba, domin ya na da rawar da zai taka wajen zaman lafiyan Sudan.Yayin da take jawabi ga taron tsoffin shugababnin Afrika, da suka hada da Joaquim Chisano, na Mozambique, Kenneth Kaunda na Zambia, Bakili Muluzi na Malawi, da John Kuffour na Ghana, tace samar da zaman lafiya a Sudan ya zama wajibi. 

Shugabar kungiyar Afrika, Nkosazana Dlamini-Zuma
Shugabar kungiyar Afrika, Nkosazana Dlamini-Zuma REUTERS/Noor Khamis
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.