Ghana
Majalisar Ghana ta amince da nadin Amissah Arthur matsayin mataimakin shugaban kasa
Majalisar kasar Ghana ta sanar da amincewar da nadin Kwesi Amissah Arthur, a matsayin mataimakin shugaban kasa, inda nan take aka rantsar da shi dan fara aiki. Bayan bikin rantsuwar a daren jiya Litinin, wakilin RFI Hausa a birnin Accra, Ridwanullah Abbas ya yi karin bayani akai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:17