Kenya
Dubban mutane sun gudanar da zanga-zanga a kasar Kenya
Daruruwan mutane ne kasar Kenya, suka gudanar da zanga zanga a kofar Majalisar kasar, inda suka kona akwatinan gawa 221, don nuna bacin ransu kan yadda ‘Yan Majalisun kasar suka ribanya alawus din har sau uku.
Wallafawa ranar:
Talla
Masu zanga zangar sanye da bakaken kaya, sun ce sun yi gangamin ne don birne ungulun da ke cinye kudin kasar.
Shugaba Mwai Kibaki, ya ki amincewa da kudirin ‘Yan Majalisun, amma kuma sun yi gaban kansu, wajen karawa kansu alawus din.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu