Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zaben Kasar Kenya: Dakta Laraba Abdullahi

Wallafawa ranar:

Masu sa ido a zaben Kenya, daga kungiyar Kasashen Africa sun ce an kammala jefa kuri’u ba tare da wani mummunar labari ba. Yanzu haka kuma al’ummar kasar suna dakun sakamakon zaben kamar Dakta Laraba Abdullahi daya daga cikin masu sa idon ke cewa a tattaunawarsu da Garba Aliyu Zaria.

Jerin gwanon masu kada kuri'a a zaben kasar Kenya
Jerin gwanon masu kada kuri'a a zaben kasar Kenya REUTERS/Marko Djurica
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.