Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Muhammadu Buhari

Wallafawa ranar:

Tsohon Shugaban Najeriya a Mulkin Soja kuma jagoran Jam’iyyar Adawa ta CPC Janar Muhammadu Buhari yace Asalin rikicin Boko Haram baraka ce daga Jami’an tsaro. A wata Hira da RFI Hausa, Tsohon shugaban na Najeriya ya danganta yadda gwamnatin Marigayi ‘Yar’adua ta tunkari rikicin tsagerun Niger Delta da kuma yadda yanzu ake tunkarar rikicin Kungiyar Boko Haram.

Tsohon Shugaban Najriya Janar Muhammadu Buhari
Tsohon Shugaban Najriya Janar Muhammadu Buhari
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.