Isa ga babban shafi
Mali

Ranar 28 ga watan Yuli za a gudanar da zaben shugaban kasa a Mali

A ranar 28 ga watan Juli ne za’a gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Mali bayan majalisar kasar ta amince da dokar zaben.  

Shugaban Mali  Dioncounda Traore
Shugaban Mali Dioncounda Traore AFP PHOTO /ERIC FEFERBERG
Talla

Zaben dai zai kasance mai dimbin tarihi a kasar Mali domin tabbatar da gwamnatin Demokradiya bayan sojoji sun kifar da gwamnatin Amadou Toumani Toure wanda ya yi sanadiyar ‘Yan tawaye suka karbe madafan ikon yankin Arewaci kasar.

A yau Talata ana sa ran Ministan harakokin wajen Faransa, Laurent Fabius zai gana da mahukuntan Mali game da shirye shiryen zaben bayan ya gana da shugaban Nijar Mahamadou Issoufou game da harin da aka kai na farko a Agadez.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.