Afrika ta Kudu
Madela ya share kwanaki 8 kwance a asibiti yana jinya.
Tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu Nelson Mandela ya kwashe tsawon kwanaki 8 a yau Asabar kwance a gadon asibiti, inda ya ke ci gaba da karbar magani sakamakon matsalar rashin lafiya huhu da ya ke fama da ita.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma ya ce rashin lafiyar Mandela ta yi tsanani amma yana samun sauki.
yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da addu'o'i a ciki da kuma wajen kasar ta Afirka ta Kudu domin nema wa Mandela sauki daga Ubangiji.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu