Isa ga babban shafi
Cote d'Ivoire

Mutane uku ne suka rasu a wani gidan yarin Abidjan

Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu a marecen jiya, lokacin da fursunoni suka yi kokarin tserewa daga wani gidan yari da ake tsare da su a birnin Abidjan fadar gwamnatin kasar Cote D’Ivoire.

Tsohon shugaban Cote D'Ivoire Laurent Bagbo a gaban kotun duniya
Tsohon shugaban Cote D'Ivoire Laurent Bagbo a gaban kotun duniya Reuters / Kooren
Talla

Rahotanni sun ce da dama daga cikin wadanda ake tsare da su a wannan gidan yari, magoya bayan tsohon shugaban kasar ne Laurent Bagbo.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.