Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Umar Shi’itu Babura dalibi a Jami’ar al Azhar

Wallafawa ranar:

Rikicin Masar ya dauki wani sabon salo bayan da Majalisar Ministocin gwamnatin rikon kwarya suka ba ‘Yan sanda umurnin a kori magoya bayan hambararren shugaban kasa Mohammed Morsi daga dandalin da suke gudanar da zanga-zangar neman a dawo da shi saman madafan iko. Wannan kuma na zuwa ne a dai dai lokacin da wakilan kasashen Turai da Afrika ke kawo ziyara a kasar domin shiga tsakani. Awwal Janyau ya tattauna da Umar Shi’itu Babura dalibi a Jami’ar al Azhar, ko ya suke kallon halin da Masar da shiga.

Dubban magoya bayan Hambararren shugaban Masar Mohammed Morsi
Dubban magoya bayan Hambararren shugaban Masar Mohammed Morsi REUTERS/Mohamed Abd El Ghany
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.