Isa ga babban shafi
China

China za ta kulla dangantakar kula da lafiya da kasashen Africa

Shugaban kasar hina, Xi Jinping ya sha alwashin karfafa dangantaka tsakanin kasarsa da kasashen Afrika ta fuskar kiwon lafiya.Shugaban kasar ya bayyana hakan ne yayin da ministocin kiwon lafiya da dama, suke gudanar da wani taro da hukumomin kasar domin tattaunawa game da harkar kiwon lafiya a kasashen nasu.Kasar China ta dade tana neman kulla dangantaka tsakanin ta da kasashen nahiyar Africa, a yayin da manyan kasashen duniya ke ci gaba da rige-rigen mallakar dimbin albarkatun da ake ci gaba da ganowa a nahiyar Africa. 

Wasu likitocin kasan China suna aikin su
Wasu likitocin kasan China suna aikin su
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.