Bakonmu a Yau
Dakta Sani Gwarzo, Likita a Ma'aikatar Lafiya a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya tace cutar tarin fuka ta hallaka mutane miliyan daya da dubu dari uku a cikin shekarar da ta gabata, abinda ya sa cutar da tafi hallaka jama’a bayan cutar kanjamau. Nasiruddeen Muhammad ya tattauna da Dr Sani Gwarzo Likita a Ma’aikatar Lafiya a Najeriya, wanda, ya yi bayani a kan cutar.