Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya
An kashe mutane 12 a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya
Dakarun dake aikin samar da zaman lafiya a kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, sun ce an kashe mutane 12 a wani hari da aka kai a birnin Bangui, kana an jikkata wasu 30 cikin su harda yara kanana.
Wallafawa ranar:
Talla
Amy Martin, jami’ar dake kula da aikin jinkai na Majalisar, ta ce ‘yan tawayen Krista da ake kira Anti Balaka ne suka kai hari kan Musulmi.
Gobe ake sa ran Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri’a dan amince wa da kai dakarun samar da zaman lafiya kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu