Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sana'ar nama cikin tsafta

Wallafawa ranar:

A shirin  makon da ya gabata, mun duba yadda ya kamata a tsaftace mayanka, wato wurin yankan dabbobi, don samar da nama da jama’a za su ci.Shirin na yau kuma, ya haska fitilar shi ne a kan tsaftar nama da aka riga aka sarrafa, wanda shima mutane da dama ke nuna damuwa kan yadda wasu masu aikin naman ke gudanar da sana’ar tasu.Don kuwa shima naman da aka sarrafa na bukatar tsafta da kula, kafin da lokacin da mai amfani da shi ya zo don bukata.Wannan da wasu da dama na cikin abubuwan da Nasiruddeen Muhammad ya duba a cikin shirin Kasuwa a Kai Miki Dole, na wannan makon....ayi saurare lafiya..

wani mai sana'ar nama a yakin Africa ta Yamma
wani mai sana'ar nama a yakin Africa ta Yamma nairaland
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.