Isa ga babban shafi
Masar

An Kashe Mutane 49 a Masar

A kasar Masar, wasu ‘yan bindiga sun kashe sojan kasar uku dake cikin wata mota a yankin Sinai, al’amarin day a harzuka sojan kasar dake cewa zasu kashe dukkan ‘yan kungiyar ‘Yan Uwa musulmi, da suke zargi da hannu.A jiya Asabar, ranar da ake bukin cika shekaru uku da kawar da Gwamnatin Mohammed Morsi da kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ke marawa baya, mutane 49 suka gamu da ajalinsu.Bayanai na cewa Jamian tsaro sunyi ta harbin ‘ya’yan kungiyar ‘Yan Uma Musulmi dake zanga-zanga a birnin Alkahira.  

Wasu masu zanga-zanga a Cairo na kasar Masar
Wasu masu zanga-zanga a Cairo na kasar Masar REUTERS/Asmaa Waguih
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.