Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau: Dakta Husaini Abdu na kungiyar Action Aid

Wallafawa ranar:

A kwanakin da suka gabata ne babbar jam'iyyar adawa a Tarayyar Najeriya APC, ta bukaci 'yayanta a zauren Majalisar Dokokin kasar da su nuna rashin amincewa da kasafin kudi na shekarar bana da kuma kin amincewa da bukatar tantance manyan jami'an rundunonin sojan kasar da gwamnati ta gabatar wa Majalisar.Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dakta Husseini Abdu na kungiyar Action Aid dangane da tasirin wannan mataki a siyasance da kuma tattalin arzikin kasar.

Dr Hussaini Abdu na Kungiyar Action aid a Najeriya
Dr Hussaini Abdu na Kungiyar Action aid a Najeriya Leadership Newspaper
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.