Najeriya
Majalisar Dattawa ta tantance Ministocin da Goodluck ya mika
Majalisar Dattawa a Najeriya ta tabbatar da nadin ministoci 11 daga cikin sunaye 12 da shugaba Goodluck Jonathan ya mika domin tantancesu, Majalisar taki amincewa da sunan Zainab Salik daga Jihar Kano ba tare da bayar da wani dalili ba. Daga Wakilinmu na abuja Aminu Ahmed Manu ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto:Majalisar Dattawa ta tantance Ministocin da Goodluck ya mika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu