Isa ga babban shafi
Libya

Gwamnatin Libya ta ba ‘Yan tawaye wa’adi

Shugaban Majalisar Dokokin rikon kwaryar kasar Libya Nuri Abu Sahmein, ya bai wa ‘yan tawayen da ke ci gaba da yin garkuwa da riyojin man kasar makwanni biyu domin su mika rijiyoyin gwamnatin Tripoli ko kuma a yi amfani da karfi domin murkushe su.

'Yan tawayen kasar Libya
'Yan tawayen kasar Libya
Talla

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa tun a jiya ne ayarin wasu mayakan sa-kai da ke biyayya ga gwamnati suka doshi yankin gabashin kasar domin fatattakar ‘yan tawayen a cewarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.