Najeriya
Boko Haram: ‘Yan Mazan jiya sun yi tayin gudunmuwa
Manyan kalubale na tsaro da Tarayyar Najeriya ke fuskanta na hare-haren bama-bamai daga Mayakan boko Haram da ‘Yan bindiga, ya tilastawa tsoffin sojoji 'Yan mazan jiya tayin sake komawa ruwa, domin bayar da gudummuwa wajen kawo karshen tashin hankullan da kasar ke fuskanta. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Boko Haram: ‘Yan Mazan jiya sun yi tayin gudunmuwa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu