Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau: Maman Sani Adamou

Wallafawa ranar:

A jiya lahadi 3 ga watan Agusta, Jamhuriyar Nijar ta gudanar da shagulgulan cikarta shekaru 54 da samun ‘yancin-kai daga turawan mulkin mallakar kasar Fransa,Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta Maman Sani Adamou, wani mai sharhi kan lamurran yau da kullum a kasar a game da wadannan shekaru 54. 

Na biyu daga hanun hagu, shugaban Nijar na farko Diori Hammani
Na biyu daga hanun hagu, shugaban Nijar na farko Diori Hammani AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.