Isa ga babban shafi
France-Guinee

Fransa zata ci gaba da taimakawa Guinee wajen shawon kan cutar Ebola

SHUGABAN Kasar Faransa Francois Hollande yace jiragen saman kamfanin Air France sun ci gaba da zirga zirga zuwa kasar Guinea, a wani yanayin nuna wa kasar goyan kan cutar Ebolar da ta addabe ta.

Le  président guinéen Alpha Condé.
Le président guinéen Alpha Condé. presidentalphaconde.com
Talla

Yayin da yake karbar bakuncin shugaba Guinee Alpha Conde a fadar sa, shugaba Hollande ya yi alkawarin ci gqbq taimakawa kasar dan ganin ta shawo kan annobar da ta kashe mutane 648 yanzu haka a kasar ta Guinee.

Hollande ya ce gwamnatin sa ta ware Dala miliyan 35 wajen samar da wani asibiti na uku da zai kula da masu fama da cutar a kasar da kuma tura karin likitoci 25.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.