Isa ga babban shafi
Afrika

'Yan Afrika sun fi mutuwa a Teku

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya tace ‘Yan asalin Afrika da yara kanana 372,000 ke nitsewa a cikin teku a lokacin da suke kokarin tsallakawa zuwa nahiyar Turai. Binciken hukumar yace yada da wahala a samu Bature guda ya nitse a Teku.

Wani Jirgin ruwa da ya kife da mutanen Korea ta Kudu a teku
Wani Jirgin ruwa da ya kife da mutanen Korea ta Kudu a teku REUTERS/Hyung Min-woo/Yonhap
Talla

Shugabar Hukumar Margareth Chan tace duk da kokarin rage mutuwar kananan yara a duniya, ana ci gaba da samun matsalar yaran da ke mutuwa a cikin teku.

Rahotan hukumar yace akan samu matsalar nitsewar yaran ne saboda akasarin su ba sa samun kula a cikin kwale kwalen.

Rahotan ya kuam ce yaran da ke kasa da shekaru 25 suka fi mutuwa a irin wanan yanayi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.