Isa ga babban shafi
Saliyo

Amurka na tattaunawa da Saliyo kan rikicin siyasar kasar

Yau lahadin ma’aikatar harkokin wajen Amurka tace mahukuntan kasar na tattaunawa da jami’an gwamnatin kasar Saliyo, a kokarin da suke yi na kawo karshen rikicin siyasa, da ya shafi mataimakin shugaban kasar Sam Sumana.Wani mai magana da yawun ma’aikatar harkokinn wajen mai suna Darby Holladay, yace Sumana, da ya nemi a mafakar siyasa a Amurka, baya ofishin jalkadancin kasar dake birnin.Cikin wannan watan aka kori Sumana, mai shekaru 52, daga jam’iyyar shi ta All People's Congress APC, kan abinda aka bayyana yuwa jami’iyya zagon kasa, da yunkurin haddasa fitina. 

Shugaban kasar Saliyo Ernerst Bai Koroma da mataimakin shi Samuel Sam-Sumana
Shugaban kasar Saliyo Ernerst Bai Koroma da mataimakin shi Samuel Sam-Sumana REUTERS/Simon Akam/Files
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.