Isa ga babban shafi
Nigeria

Hukumar Zabe Ta Ce T shirya Zaben Nigeria

A Nigeria Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ce ta shirya tsaf domin babban zaben kasar dake tafe kwanaki takwas masu zuwa.Daraktan Hulda da jamaa na Hukumar Nick Dazang ya bada wannan tabbaci a tattaunawa da sashen Hausa na Radiyo Faransa RFI.Ya fadi cewa ya zuwa yanzu Hukumar ta rarraba kayan zabe zuwa wuraren da suka dace.Yace an kai kayan zabe a dukkan jihohin kasar. 

Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega
Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega RFI/Bashir
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.