Yanzu haka dai an shiga takun saka a majalisar dattawan kasar Nigeria, sakamakon zaben shugaban Majalisar Bakola Saraki, da jami’iyarsa ta APC mai mulki a kasar tace bata amince da shi ba.
Talla
To domin jin ra’ayin masu fashin baki kan harakokin siysar kasar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sanata Sa’idu Dan Sadau kamar haka
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu