Bakonmu a Yau
Za a gudanar da bicinke kan kisan mutane a garin Abadam
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
Maitre Larwana Abdourahamane,lauya mai zaman kansa a Jamhuriyar Nijar ya samu ganawa da iyalen mutanen da suka rasa rayukan su a lokacin da wani jirgin saman soji yayi ruwan bama-bamai a garin Abadam dake Jihar Diffa ,Lauyan na shirin shigar da kara a gaban kotun Ecowas ko Cedeao.Abdoulkarim Ibrahim ya samu ganawa da Lauyan mutanen,ga kuma yada hirar su ta kasance.