Bakonmu a Yau
Dr. El-Haroun Muhammad na makarantar kimiya da fasaha ta Kaduna
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:11
Yau an shiga rana ta farko da sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Kasar Sudan ta kudu, yayin da bangarorin biyu ke nuna shakkun su kan daurewar yarjejeniyar sulhun.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr. El-haroun Muhammed na makarantar kimiyya da Fasaha na jihar Kaduna dake Najariya.