Isa ga babban shafi
Cote D'Ivoire

'Yan kallo sun yaba da yadda aka gudanar da zaben Cote 'D'Ivoire

'Yan kallo daga sassa daban daban na duniya sun yaba dangane da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasar Cote d'Ivire a ranar lahadin da ta gabata. Wakilinmu na musamman wanda ya shaidi yadda zaben ya gudana a birnin Abidjan Salissou Hamissou na dauke da karin bayani a wannan rahoto.

Layin masu zabe a birnin Abidjan, 25 ga watan okotban 2015
Layin masu zabe a birnin Abidjan, 25 ga watan okotban 2015 AFP PHOTO / SIA KAMBOU
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.