Faransa-Kamaru-Boko Haram
Wani Basarake ya mutu a harin kunar bakin wake a Kamaru.
Hukumomin Kasar Kamaru sun ce wasu mata hudu yan kunar bakin wake sun tada bama-bamai inda suka hallaka mutane biyar cikin su har da wani basarake.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotani sun ce daya daga cikin yan kunar bakin wake ta tada bam din ne a kofar gidan basaraken kusa da garin Fotokol,inda shi da wasu mutanen gidan sa hudu suka mutu.
Gwamnan yankin Minjinyawa Bakari ya ce daga bisani sauren matan sun tada na su bama-baman,amma basu samu kowa ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu