Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ayuba Waba shugaban kungiyar Kwadago a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar Kwadago a Najeriya ta sa kafa ta yi watsi da ikrarin gwamnonin kasar kan cewar ba za su iya biyan albashi mafi karanci na Naira 18,000 saboda faduwar farashin man fetur. A tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris, shugaban kungiyar ta kasa Ayuba Waba yace wannan wani sabon rikici ne Gwamnonin ke neman haifar wa kuma a shirye suke su kalubalance su.  

Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Mafara
Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Mafara wordpress.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.