Isa ga babban shafi
Morocco

Wasu bakin haure sun mutu a kasar Morocco

A  Morocco sojan ruwan kasar sun sanar da gano gawawakin bakin haure guda 11 a gabar ruwan kasar .Kungiyoyin agaji da na ceton bakin  haure na cigaba da gudanar da bincike a kusa da wurin da wanan hatsari ya auku.

Wasu bakin haure dake kan hanyar zuwa Turai
Wasu bakin haure dake kan hanyar zuwa Turai 路透社
Talla

Kamfani dilanci labaren kasar Morokko Map ya ruwaito cewa bakin sun yi amfani da wani kwalo kwalo ruwa ne wanda gani yawan bakin haure ya dare saman teku.
Hukumomin Morocco sun bayyana cewa za su maida hankali tareda bada kulawa dama tsaro a kan iyakokin kasar, wata hanyar dakile kwarrarar bakin haure zuwa Turai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.