Jamus
Jamus ta amince da tura sojoji 650 zuwa Mali
Majalisar dattawan kasar Jamus ta amince da bukatar tura karin sojoji 650 zuwa Mali don gudanar da aikin samar da zaman lafiya a karkahsin Majalisar Dinkin Duniya.
Wallafawa ranar:
Talla
Majalisar ta kuma amince da tura karin sojoji 50 zuwa Arewacin Iraqi don aiki tare da wasu100 da ke wurin domin horar da 'yan tawayen kurdawa.
Ana sa ran Majalisar wakilai ta goyi bayan shirin a karshen wannan watan na Janairu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu